『Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast』のカバーアート

Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast

Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

#TsokaciLive Yau a #kowaPodcast
cacar bakin elon musk Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan

A cikin wannan sabon shirin na #TsokaciLive daga Kowa Podcast, za mu yi tsokaci mai zurfi kan:
– Yadda kasuwancin makamai ke tayar da rikice-rikice a duniya.
– Cacar baka tsakanin Elon Musk da yaƙin Isra’ila.
– Laifukan yaki da Isra’ila ke aikatawa a Gaza — laifuka ne da babu wata kasa da ta taɓa aikata makamantansu ba tare da hukunci ba.

Ku saurari shirin yau don jin ra’ayoyi masu ƙarfi daga hangen ra'ayin hannun hagu da juyin juya hali.
#TsokaciLive #KowaPodcast #HausaPodcast #Gaza #FreePalestine #ElonMusk #StopArmingIsrael

Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcastに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。