『Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast』のカバーアート

Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast

Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast
Shirin #TsokaciLive na yau
na #KowaPodcast, ya yi nazari kan yadda tsarin zaɓen 2023 da hukuncin Kotun Ƙoli ke ƙara haifar da shakku a sahihancin dimokuradiyya a Najeriya. Haka kuma, da dokar haramtawa Yan wasu ƙasashe shiga Amurka da Donald Trump ya kakaba , saboda dokar zamu maimaita wata kan
yadda siyasar ƙiyayya
Ta jam'iyu masu ra'ayin rikau ke rarraba duniya, da rura wutar kin jinin baki da musulmai
Da neman adalci a siyasance.

#TsokaciKaɗan #Alkaitawi #Zabe2023 #SiyasarKiyayya #Trump #KowaPodcast #Dimokuradiyya #Adalci

Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcastに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。