『Kowa podcast』のカバーアート

Kowa podcast

Kowa podcast

著者: Kowa Podcast
無料で聴く

このコンテンツについて

Mafarki Ba Ya Mutuwa" – Sakon Kai Tsaye Daga Mai Gabatarwa
Tsokaci live tare da alkaitawi kowaPodcast
Ina tunawa tamkar yau — shekaru bakwai da suka gabata — muna zaune da abokai muna shan shayi da kofi, muna ta hira kan siyasa, wasanni, da rayuwar yau da kullum. A cikin irin wannan tattaunawa ne ra’ayin ƙirƙirar podcast ya shigo zuciyata: wuri na gaskiya don yin tsokaci kan abubuwan da ke faruwa a rayuwar jama’a.
Wannan ra’ayi bai taɓa barina ba.
Na riƙe shi, na kula da shi, na yarda da cewa:
“Mafarki ba ya mutuwa – sai dai idan mai mafarkin ya mutu.”
Yanzu ga ni nan…
Na zama mai gabatar da wannan podcast ɗin.
Eh, . Zai iya zama kamar an makara.
Amma na fahimci cewa da makarar ta fi babu.
Wannan podcast ba kawai tattaunawa ba ce
mafarki ne da ya dade yana yawo a raina, kuma yanzu ya zama gaskiya.
Barka da zuwa cikin wannan tafiya.Copyright Kowa Podcast
政治・政府
エピソード
  • Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World #Twisdon360PoliticsUnplugged #KowaPodcast
    2025/06/07
    Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World

    In this explosive episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we dive deep into three of today’s most pressing political flashpoints. First, we unpack the Nigerian military’s push to build border walls—does this massive proposal offer real security or just another billion-naira illusion? Then, we turn to Donald Trump’s latest travel ban targeting mostly Muslim and African nations—a brutal revival of exclusionary politics rooted in fear, not safety. Finally, we expose the billionaire feud between Elon Musk and Donald Trump for what it truly is: not a fight for justice, but a distraction while they keep looting the system.

    This is not just analysis. It’s resistance.
    #Twisdon360PoliticsUnplugged

    #Twisdon360
    #kowapodcast
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast
    2025/06/07
    #TsokaciLive Yau a #kowaPodcast
    cacar bakin elon musk Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan

    A cikin wannan sabon shirin na #TsokaciLive daga Kowa Podcast, za mu yi tsokaci mai zurfi kan:
    – Yadda kasuwancin makamai ke tayar da rikice-rikice a duniya.
    – Cacar baka tsakanin Elon Musk da yaƙin Isra’ila.
    – Laifukan yaki da Isra’ila ke aikatawa a Gaza — laifuka ne da babu wata kasa da ta taɓa aikata makamantansu ba tare da hukunci ba.

    Ku saurari shirin yau don jin ra’ayoyi masu ƙarfi daga hangen ra'ayin hannun hagu da juyin juya hali.
    #TsokaciLive #KowaPodcast #HausaPodcast #Gaza #FreePalestine #ElonMusk #StopArmingIsrael
    続きを読む 一部表示
    14 分
  • Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast
    2025/06/06
    Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast
    Shirin #TsokaciLive na yau
    na #KowaPodcast, ya yi nazari kan yadda tsarin zaɓen 2023 da hukuncin Kotun Ƙoli ke ƙara haifar da shakku a sahihancin dimokuradiyya a Najeriya. Haka kuma, da dokar haramtawa Yan wasu ƙasashe shiga Amurka da Donald Trump ya kakaba , saboda dokar zamu maimaita wata kan
    yadda siyasar ƙiyayya
    Ta jam'iyu masu ra'ayin rikau ke rarraba duniya, da rura wutar kin jinin baki da musulmai
    Da neman adalci a siyasance.

    #TsokaciKaɗan #Alkaitawi #Zabe2023 #SiyasarKiyayya #Trump #KowaPodcast #Dimokuradiyya #Adalci
    続きを読む 一部表示
    15 分

Kowa podcastに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。