エピソード

  • Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World #Twisdon360PoliticsUnplugged #KowaPodcast
    2025/06/07
    Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World

    In this explosive episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we dive deep into three of today’s most pressing political flashpoints. First, we unpack the Nigerian military’s push to build border walls—does this massive proposal offer real security or just another billion-naira illusion? Then, we turn to Donald Trump’s latest travel ban targeting mostly Muslim and African nations—a brutal revival of exclusionary politics rooted in fear, not safety. Finally, we expose the billionaire feud between Elon Musk and Donald Trump for what it truly is: not a fight for justice, but a distraction while they keep looting the system.

    This is not just analysis. It’s resistance.
    #Twisdon360PoliticsUnplugged

    #Twisdon360
    #kowapodcast
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast
    2025/06/07
    #TsokaciLive Yau a #kowaPodcast
    cacar bakin elon musk Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan

    A cikin wannan sabon shirin na #TsokaciLive daga Kowa Podcast, za mu yi tsokaci mai zurfi kan:
    – Yadda kasuwancin makamai ke tayar da rikice-rikice a duniya.
    – Cacar baka tsakanin Elon Musk da yaƙin Isra’ila.
    – Laifukan yaki da Isra’ila ke aikatawa a Gaza — laifuka ne da babu wata kasa da ta taɓa aikata makamantansu ba tare da hukunci ba.

    Ku saurari shirin yau don jin ra’ayoyi masu ƙarfi daga hangen ra'ayin hannun hagu da juyin juya hali.
    #TsokaciLive #KowaPodcast #HausaPodcast #Gaza #FreePalestine #ElonMusk #StopArmingIsrael
    続きを読む 一部表示
    14 分
  • Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast
    2025/06/06
    Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast
    Shirin #TsokaciLive na yau
    na #KowaPodcast, ya yi nazari kan yadda tsarin zaɓen 2023 da hukuncin Kotun Ƙoli ke ƙara haifar da shakku a sahihancin dimokuradiyya a Najeriya. Haka kuma, da dokar haramtawa Yan wasu ƙasashe shiga Amurka da Donald Trump ya kakaba , saboda dokar zamu maimaita wata kan
    yadda siyasar ƙiyayya
    Ta jam'iyu masu ra'ayin rikau ke rarraba duniya, da rura wutar kin jinin baki da musulmai
    Da neman adalci a siyasance.

    #TsokaciKaɗan #Alkaitawi #Zabe2023 #SiyasarKiyayya #Trump #KowaPodcast #Dimokuradiyya #Adalci
    続きを読む 一部表示
    15 分
  • Bayan kashe biliyoyin kuɗade, katanga ce mafita j? Tsagaita wuta a Gaza da kujera na-ƙin Amurka | #TsokaciLive #KowaPodcast Episode 5 -
    2025/06/05
    Bayan kashe biliyoyin kuɗade, katanga ce mafita? Tsagaita wuta a Gaza da kujera na-ƙin Amurka | #TsokaciLive #KowaPodcast

    Description:

    Shirin #TsokaciLive na yau #TsokaciKaɗan tare da #alkaitawi:

    A yau muna tattauna muhimman batutuwa masu tasiri sosai:

    1. Tsaron Najeriya da ra'ayin gina katangu a iyakoki — Janar Christopher Musa ya bayar da shawarar gina katangu domin hana hare-haren ta'addanci, amma shin wannan mafita ce ta gaske? Bayan kashe biliyoyin kuɗade, shin katangu za su kawo zaman lafiya ko kuwa matsalolin tsaro suna da zurfin tushen da ya fi haka?


    2. Yaki a Gaza da rikicin Majalisar Dinkin Duniya — Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada ƙuri’a kan tsagaita wuta na dindindin a Gaza. Amurka ta yi amfani da kujerar na-ƙin ta wajen kin amincewa da wannan ƙuduri. Me wannan ke nufi ga zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya?

    3 Geert wilders ya fice daga kawancen kafa gwamnati a holland jam'iyu masu ra'ayin 'yan mazan jiya da ra'ayin rikau basu iya mulki saboda fifiko ƙiyayya da tsana


    A cikin shirin, za mu tattauna batun gina katanga bayan asarar rayuka da biliyoyin kuɗaɗen a matsalolin tsaron najeriya da suka ƙi ci suka ƙi cinyewa,
    da yadda tsarin duniya na rashin adalci ke hana kawo ƙarshen rikice-rikice kamar na Gaza.
    Da yadda masu ra'ayin rikau ba su iya mulki saboda tsananin tsana da ƙiyayya ga musulmi da baƙi

    Ku biyo mu a shirin #TsokaciLive domin cikakken sharhi da karin haske kan waɗannan batutuwa masu muhimmanci.
    #TsokaciLive #TsokaciKaɗan #KowaPodcast #alkaitawi #GazaCeasefire
    続きを読む 一部表示
    15 分
  • Yaƙin Ukraniya da Rasha Zargin Tiani Fakewa da Maƙarƙashiya" Episode 4 - Kowa podcast
    2025/06/03
    A wannan fitowar ta yau ta #TsokaciLive, #Alkaitawi na duba kalaman shugaban mulkin sojan Nijar, Abdourahamane Tiani, wanda ya sake zargin Najeriya da ƙawayenta da hannu wajen hana Nijar zaman lafiya. Amma abin da ya fi tayar da hankali shi ne yadda Najeriya ke cigaba da yin shiru cikin wannan zargi mai nauyi. Shin akwai abin da gwamnati ke boyewa? Ko kuwa shiru ne mai cike da yarda?


    Bayan haka, Alkaitawi ya shiga cikin rikicin Ukraine da Rasha, ya bayyana dalilin da yasa Ukraine ba zata taɓa cin nasara ba — yana fassara wannan rikici a matsayin "yakın wakilai" (proxy war) tsakanin yamma da Rasha. Yana jaddada cewa ana amfani da Ukraine ne a matsayin filin gwaji na tasirin (geopolitical testing ground)yammacin duniya.


    Fitowar da ke cike zance mai nauyi, da tambayoyi masu kaifi — daga Nijar zuwa Ukraine, daga Afrika zuwa siyasar kasa da kasa .
    #TsokaciLive #kowaPodcast
    続きを読む 一部表示
    12 分